iqna

IQNA

sayyid hasan nasrallah
Majiyoyin labaran kasar Labanon sun ruwaito jawabin Sayyid Hasan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon, na tunawa da shahadar kwamandojin gwagwarmaya, Shahid Soleimani da Abu Mahdi, a ranar Laraba mai zuwa 13 ga watan Janairu.
Lambar Labari: 3490354    Ranar Watsawa : 2023/12/24

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya yi ishara da cewa Allah Ta'ala ya sanya Isa (AS) da Imam Mahdi (AS) a matsayin manyan masu ceto ga bil'adama, yana mai cewa: tsayin daka wani fata ne da ya samu nasara cikin gaggawa kan makiya yahudawan sahyoniya.
Lambar Labari: 3488778    Ranar Watsawa : 2023/03/09

Sayyid Hasan Nasr'Allah:
Tehran (IQNA)  yayin da yake ishara da irin dimbin halartar al'ummar Iran wajen gudanar da tattakin cika shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Tattakin ranar 22 ga watan Bahman na tunawa da nasarar juyin juya halin Musulunci shi ne. amsa mafi karfi ga masu magana kan rugujewar Iran.
Lambar Labari: 3488668    Ranar Watsawa : 2023/02/16

Sayyid Hasan Nasrallah
Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana halartar maziyarta miliyan 20 a tattakin Arba'in na kasar Iraki abu ne mai ban mamaki da irin tarbar da 'yan kasar Iraki suka yi wani lamari ne mai girma na tarihi .
Lambar Labari: 3487867    Ranar Watsawa : 2022/09/17

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa Amurka tana kokarin dawo da kungiyar Daesh a Iraki, Syria.
Lambar Labari: 3485232    Ranar Watsawa : 2020/09/30

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Nasrullah ya yi kira ga jama’a da su kiyaye ka’idojin da hukumomin kiwon lafiya suka saka kan corona.
Lambar Labari: 3485022    Ranar Watsawa : 2020/07/26

Sayyid Nasrullah:
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbollah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, Amurka tana kara wanzar da kanta ne a yankin gabas ta tsakiya saboda karfin da ‘yan gwagwarmaya ke samu.
Lambar Labari: 3484840    Ranar Watsawa : 2020/05/27

A jiya jumma’a da yamma ce shugaban kungiyar Huzbullah ta kasar Lebanon Sayyeed Hassan Nasarallah ya yi jawabi wanda aka watsi kan tsaye a tashoshin talabijin da dama a duk fadin duniya.
Lambar Labari: 3483696    Ranar Watsawa : 2019/06/01

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hizbulla sayyid Hasan Nasrullah ya bayyana cewa, al’ummomin Palastine, Syria Da Lebanon suna gwawarmayar ‘yancin kasasensu ne.
Lambar Labari: 3483497    Ranar Watsawa : 2019/03/27

Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya karyata batun cewa kungiyar tana da mayaka a cikin Venezuela.
Lambar Labari: 3483381    Ranar Watsawa : 2019/02/17

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana ranar Quds ta duniya a matsayin ranar nuna damuwa dangane da halin da al’umma palastin suke ciki.
Lambar Labari: 3482738    Ranar Watsawa : 2018/06/08

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah za ta gudanar da tarukan ranar Quds a yankin Marun Ra’as.
Lambar Labari: 3482717    Ranar Watsawa : 2018/06/02

Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran kungiyar Hizbullah a wurin taon ranar arbaeen ya yi Allah wadai da ci gaba da tsare Sa'ad Hariri da mahukuntan Saudiyya ke yi, bayan sun tilasta shi yin murabus daga kan mukaminsa na Firayi ministan Lebanon.
Lambar Labari: 3482089    Ranar Watsawa : 2017/11/11

Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana murabus din Saad Hariri da cewa shifta ce ta Saudiyya wadda bai isa ya tsallake ta ba.
Lambar Labari: 3482072    Ranar Watsawa : 2017/11/06

Jagoran Hizbullah:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar Amurka ce take hana kokarin da ake yi na ganin karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, kamar yadda kuma Saudiyya da H.K.Isra'ila su ne ummul aba'isin din rashin tsaron da ake fuskanta a yankin Gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481979    Ranar Watsawa : 2017/10/08